Share this page
4 / 5
yace to shi kenan ya dauka ya fita.Satinsu daya suka soma shirin komawa nace tab ai ko wannan karon za'ayita, tunda Anty Mimi ta gama makaranta to ita ma sai dai ta zauna amma barina jira ya kare dan wulakanci sai da ana saura kwana biu su tafi sannan ya sameni a bedroom yace ke jibi zamu koma don haka sai ki rubuta abinda babu,na mike nace to ai nima na gaji da zaman gidan sai ka maidani ga iyayena ko ka nema min makaranta sai da ya harareni sama da kasa sannan yace makaranta ki daina tunanin ta kin gama karatunki ki tind na baki dama tun ba yau ba na lallasheki amma kika ce ke aure,dama na ce kiyi kuka da kanki dan haka ai aure kika zaba shi zakiyi,nace to haka ake aure?yace tambayi kanki ya juya ya fita na fada kan gado sai kuka.Shima dakinshi ya nufa yaya zaiyi da yarinyar nan?shi dai yana sonta tsananin bukatarta ne ya ke hana shi zama kusa da ita yayi lallashin ya bi ta fada a banza to wai shi yaya zaiyi ne,ranar da zasu tafi ko kofata ban bude ba ina jin yaynmu yayi ta dukan kofar amma naki budewa a raina kuma na kuduri aniyr in dai ya tafi to zan shiga makaranta abuna sai dai in ya dawo ya sakeni,Alhj yayi mashi waya lokacin suna tare da mama yace yayi sauri yaje fita zaiyi kasuwa yaynmu yace ku tafi inaga sai gobe tafiyar nan,sai gobe! Alhj ya bukata yacigaba dama vakuyi bookin jirgi bane?yace nayi bookin din sa Alh matsala ce a gidan nake son warwareta kafin na wuce Alhj yace kai da waye?ni da Iman ba ma wata babbar matsala bace,Alhj yace Iman?to menene? yaynmu yace ka bari ba wata matsala bace mai girma alhj yace to tunda ka dage kan cewa ba wata matsala bace to baka da gsky yaynmu yace ina dai zuwa suna aje waya mama ta dubi Alhj tace me yake faruwa dasu iman din?Alhj yace shirmen abdulrahman ne jiranshi na tsaya yi muyi sallama don jiya bamu hadu ba ynxu na mishi waya yana cewa warware wata matsala yake son yayi tsakaninshi da Iman nace wace matsala ce yaki fada shine nace bashi da gsky,mama tace kar kace haka tukunna ina zuwa ta fita sai dakinta,layin yaynmu ta kira tana tambayarsa abinda yake faruwa yace mata ba komi dama yana sonyi sallama dani ne kuma na kulke kofa naki na bude,mama tace yayi tfyrshi yace ba dama na tafi ba tare da nayi mata sallama ba,mama ta samuAllhj ku saukeni gidan Iman din dan nayi waya da yaynsu ynxu bansan me ake ciki ba.sai naji waya tana ringin na tashi na dauka sunan mamana na gani na dauka nace mama,tace bude min kofa,Jikina ya soma rawa gabana na gaduwa nace to ina bude kofa mama ta shigk yaynmu ya biyo bayanta kafin nayi magana sai jin saukar mari nayi gau!mama ta sakar min gami da fadin ashe baki da mutunci?kin kama kofa kin rufe ashe kece ma mijin?haka na koya miki?ko haka kika ga inayi?ni kam sai kuka nakeyi ta kuma tasowa tana kokarin cire wayar cd na ruga bayan yaynmu ina cewa mama kiyi hakuri ba zan sake ba na daina yaynmu yace Maman Sagir kiyi hakuri bafa wani abu tayi min ba kar ki doke ta kiyi hakuri mama tace ai sai naga ta baka hakuri da sauri nace yaynmu kayi hakuri ba zan kuma ba yace na hakura dama ba wani laifin kirki bane,mama tayi waje ta tafi na fada kan kujera ina kuka,yaynmu yazo ya rungumeni ta baya yana ce min kinga kinsa mmn Sagir ta bugar mani ke ko?cikin kuka nace ba kai bane ka kirata ba ni abinda kayi min ban fada ba sai kai ne kaje ka fada mata yace no ban fada mata ba ban san yanda akayi tajiba,naci gaba da kukana, wayar shi ta soma ringin ya dan sakeni ya ciro wayar a aljihun jeans din shi ina jin shi yace mimi menene?ina zuwa mana haushi ya kamani na mike na nufi bedroom kan gado na fada ina kuka ya shigo ya jawoni jikinshi yana fadin na gaji da fushin da kike yi dani ki fada min wai me kike so nayi miki?ko meye fada min zan yi maki indai zaki huce, yana magana hannunshi rike da fuskata yana kallona ido cikin ido yace gaya min ko in ciro kaina in baki?hawaye suka zubo daga idona yace bana son ganin hawayenki fa ya dkra harshensa a kan lebena yana zagayawa dasu a hankali ya isa har bakina gsky yayi missn dina a lot nan da nan ya rude cikin kankanin lokaci ya rabani da kayana ya shiga sarrafa albarkatun kirjina sai da na ga ya gama fita hayyacinsa sannan na janye jikina na koma gefe na kudundune guri daya a wahalce yace menene kuma?na soma kuka yace oh my God kar ki min wannan horon pls cikin kuka na ce baka ce in jika abina insha ba,sorry da wasa nake maki,ya iso gurin ya jawoni zo in sha miki ai ke na san ba zaki iya sha ba,ni zan sha miki ko?haka yayi ta ribatata gami da lallashina kauna da soyayyar shi din nan mai tsada ya nuna min na sha wahala a ranar a hannunshi tun ina yin kawaici sai nima ban san sanda na ba da kai ba Yaynmu kenan zuma neshu,ga zaki ga harbi,bayan lafawar komai sai ya kwantar dani saman cikinshi yana cewa Iman kin yarda in tafi ko a'a?in kince kar na tafi na zauna fuskata a tamke nace ni zan hanaka tfy?to mu tafi duka,ni ba inda zani yace fada min me kike so? nace ni makaranta nake son shiga yayi shiru na wani lokaci sannan ya kara rungumeni tsam har ina murna na sha zai ce ya amince amma sai naji yace Iman ki cire maganar krt nan na gaya miki kin bar daman ki tun baya dan haka ynxu ki daina wannan batun,cikin muryar tausaya nace dan baka sona ko?haka Aunty Mimi da yake kana sonta ai ka barta tayi a cikin turawa ma yace kin ga ita tana cikin karatunta na aureta bayanda za'ayi na hana ta kema da kinbi shawarata a wancan lokacin da kinzo kina krt haka nan zan daure na barki ki karasa amma ynxu u a too late sai dai kiyi hakuri in da wani abin da kike so sai ki gaya min ko menene ynxu zan maki shi sannan ki daina cewa bana sonki a ganina kauyanci ne in tsaya ina fada maki irin son da nake maki jikina da idanuna in kin duba sun isa ke abinda ma kike min in wata ce da sai ta gane kuskurenta ynxu tashi ki shirya zaki bimu ne?nace ni fa ba zanje ba haka yayi ta lallashina sai da ya ga na dan sauka sannan ya nufi dakinshi dan yin wanka,Aunty Mimi dake zaune a falo tana ganinshi sai ta mike tana fadin Honey wannan wane irin wulakancine, daga ka shiga sallama har nayi wanka na shirya baka fito ba da ace ni kake jira da ynxu ka hau fada da yake....ya katseta ynxu sai ki jirani nayi wanka ya wuce ta bishi,wanka? wanka fa kace?tana tsaye dakin ya fito ta dube shi tabbas wanka yayi ta ce lallai dan jaraba da masifa an shiryama sai da aka tsaya fitina,ya dubeta ke dawa kike?tace wanda ya tsargu yace to inma dani kike ai ba zina nayi ba,tace aikin banza in kuna son ku burge sai ka tasa ta a gaba ku tafi tare yace ai dan tace ba zata bane,fushi da takaici ya kamata ta dube shi tace to nima na fasa zuwan sai ka tafi da ita yaja tsaki yace to ai ni da zuwanki da rashinshi duk daya ne dan banbancin kadan ne kina can ma ba abincin kikeyi ba komai ni nake ma kaina kwanciya kawai ke hadamu an ce miki ke kadai nake aure?haka suka ci gaba da hayaniya ni ban sani ba ina daki na fito wanka na gama saka kayana kenansai gashi, bai min magana ba kai tsaye ya wuce gurin ajiye kayana ya shiga fito dasu kusan kala biyar ya jawo jakar tfy ya zuba takalma uku sai kayan shafe shafe na kan madubi na ya diba ya zuba fuskarsa a murtuke tsoro ya kamani na sha zai maidani gida ne ya sakeni,ya dubeni tashi mu tafi cikin tsoro na ce ina?tsawa ya daka min tashi mana jikina na bari na dauki hijabina na bishi ya kashe kayan wuta na fito yaja kofa muka fita muka hau motarsa yaja sai da mukayi nisa sannan ya dauki wayar shi ya kira yaya Kabir ya tambayeahi yana ina ne?yace yana gida yace mu hadu airport ka karbi mot,Kabir yace ynxu ma haj tace in zo in kaita gidanku naga Mimi tazo wai ka bugeta yace shareta Kabir Haj kuma kace mata na wuce,ina ji ban tanka ba abinka da aikin kudi nan da nan akayi mana komai na tfy har kabir ma yazo suka ta kai kawo har komai ya kammala sai gani tsuru a jirgi, tfy ta tafo sai gani a England, tun da muka sauka motar club din su ta zo daukar mu,ashe gidane na gani na fada,bayan na tashi daga barcin gajiyar hanya nayi wanka yaynmu baya nan na sa riga da siket na less,ya shigo da ledoji,kin tashi big girl nace ni ce big gal? tsokanata kawai kakeyi,yace ai kin ma fi big gal zoki ci abinci nasan yunwa kike ji ko ,muna ciye ciyenmu yana tsokanata da yan wasanni,rayuwarmu abin sha'awa, tun safe nake tashi lokacin yanagurin motsa jiki,inshiga kicin in hada mana break inyi wanka,kwalliya sosai nakeyi cikin kananan kaya in same shi daidai san da yake motsa jiki karfe takwas,ina shiga zai ce big gal kinyi kyau,in gabatar mashi da abin ciye ciye,Lipton yake fara sha sannan yaci sauran kayan ciye ciyen, sai yayi dam sannan in hada mishi ruwan wanka,da ya fito sai na dauko masa jeans da sauran kayan da yake amfani dasu,in ya gama shiri sai yace nayi kyau big gal?sai nace kayi mana sai in raka shi bakin kofa. Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 Tunda nazo bai taba barina na fita waje ba haka baya bari nazo in wasu abokanshi sunzo sai na sa hijabina, in nace ya kaini yawo sai yace baya son mutane suna ganin mashini,shine yayi ma mama waya da baba yace musu mun wuce,kafin ya dawo da rana na gama abinci, haka in dare yayi bana wasa da cikinshi yaci muna hira tare da yan wasann,i in lokacin kwanciya yayi in sheka kwalliya tare da sa turaruka kala kala masu kamshi,bana sa komai a jikina in shige jikinshi mu kashe juna da sayayya. kafin sati nayi kyau, kullum da daddare in ya fita sai yazo min da kayan sawa kanana masu kyau takalma da kayan shafe shafe,ranar ina kwance ina kallo a falonmu sai naji ana kwankwasa kofa ina budewa sai naga Adams da shj da wata yarinya ta wuce sa'ata nace ku shigo ku zauna,suka zauna kan kujera sai da nayi hidima dasu sannan muka gaisa, na kula Adams baya son mu hada ido ko yana jin kunyata ne oho?nace Adams wannan ce madam din? yace eh itace sunanta Aisha, yau satin mu daya da zuwa,Maska yace min da ke yazo shine na kawo ta ku yi sabo ynxu zan barta anan saboda muna da wani zazzafan wasa karfe daya,nace to nagode,mun yini da Aisha har dare na fahimci tana da kirki ga saukin kai, tunda ta ga irin hidimar da nake shiryama Yayan mu sai tace tana son ta ma Adams girke girke amma bata iya ba ko zan yarda tana zuwa kullum ina koya mata nace babu matsala ta sanar da mijinta nima zan sanar da Yayan mu...... Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 Tawa Tasameni3-03 Posted by ANaM Dorayi on 09:47 AM, 09-Jan-16 Under: TAWA TASAMENI __________NA HALIMA ABDULLAHI K/MASHI________ Mamidhaku da Aisha sosai cikin yan kwanaki, yau watan mu uku da zuwa kasar nan nayi kyau fata ta ta kara murjewa sai sheki da kyalli na keyi, komai na ya kara cika,na fito wanka na gama shafe shafena wani wando na sa iya gwiwa ya dameni,rigar bata kai cibi ba sannan wuyanta babbane dan duk albarkatun kirjina gasu nan a waje,ana gani irin kwalliyar da yaynmu ya fi so in yi mishi shi yasa baya shigowa da kowa sai ya shigo ya duba dan ya san ina mishi yanda yake son anina,ina kwance ina taunar cingam naji tsayuwar motar shi ta window na leka ya fito cikin blue din jc adidas da farin takalmi a kafarsa,ita ma motar kyakkyawa fara tas,samanta a budw daga nesa kamar ta wasan yara,ya sabo wata jaka adidas dince a bayansa, komai yaynmu yake yi ya amshe shi gashi mai kyau ina son guy din nan,tunanina ya katse sanda ya danna ,intercom na bude ya saki jakar yana kallona ni ko na juya na kuma juyawa a gabanshi nace nayi?ya rungume ni gami da fadin zaki kashe ni da salon gayun ki big gal,ina sonki nima na kankame shi nace nima ina sonka guy,muka nufi cikin gida,rayuwa kenan koda sunan wasa ban taba zaton yaynmu zai zama mjina ba. sai bayan babbar sallah muka soma shirin zuwa gida don bikin yaya Kabir Amira kam anyi nata, ban so bana nan ba sai dai alkawarin zanje yola gurinta Mun fita dan yin tsaraba kudin da yaynmu ya zube min har tsoro ya bani, nayi kwalliya cikin suit riga da wando na sa karamin hijabi mai tsayawa iya wuya yayanmu yace kinyi kyau sai dai ba in sadaukar da jikinga ga wasu, canja, dole na sa siket da riga na jeans blue,yace saka abaya na saka yace kai itama tana nuna jiki sai dai muje na ringa kareki nace kai yaynmu ka cika kishi,yace na ji ba komai. Mun yi tsaraba sosai sannan mun zaga sai gurin sha biu muka dawo,a cikin jirgi ina lafe a jikin shi kamar mage yace saura yan mintuna mu sauka a kano nace to waye zai kaimu KD?yace akwai jirgi da zai je daidai sanda zamu sauka sai mu shiga,na ce amma gidan su mMama zamu ko?yace a'a gidanmu zamu nace kai yaynmu kai guy kaga nayi missin din maMama,yace kada ki bata bakinki nace to ai da Aunty Mimi ne can kuke sauka sai ynxu na tuno da Aunty Mimi har gabana sai da ya fadi saboda tuno su da nayi,dana manta da yan matsaloli yace naji kinyi shiru ne ko da nike sauka a gidan dan saboda ke ne in ganki kawai amma ke sai ki boyewa ganina na dago ina dubanshi saboda ka ganni yace tabbas nace dama kana sona ne?yayi murmushi gami da kara rungume ni tsam! Kamar yanda kike sona muka yaudari zukatanmu ke ban san hujjar ki na kin gaya min ba amma ni hujjata na riga na cika baki gurin abokina bana son su min shakiyanci shi yasa naso kiyi karatun in kin girma sai in nuna ina sonki ,sai gashi kin nuna aure ki keso kika sa hankalina ya tashi(confession tym)karshe sanda na samu lbr sa ranar ku da Adams naje Umara na roki ubangiji ya bani ke, ya amshi adduata cikin sauki ya bani ke lokacin da na soma yanke kauna da samunki,na kara shigewa jikin shi nace nima sonka nake guy tamkar raina yace kar ki rainani kar ki ga rashin girmana nace yaynmu ba raini tsakanin mu sai ma girmama da ka kara a idona.Muna ta hira har muka iso, muna mota nace yanxu yayanmu gidan ka zamu wuce?yace kina ganin zan yarda nayi missing dinki? jikina ba zai iya kwanciya ba in har bake.Muna isa gidanmu yaya Kabir yasa an gyara mana gidan tsaf, Aunty Mimi bata gidan nayi mamaki ban tambaya ba bayan munyi wanka mun ci abinci da mama ta aiko mana sannan muka fito sai gida.Munyi murna da ganin juna na shiga gurin Haj Yaya ta tamke fuskarta ko kallona batayi ba, na kari gaisuwata na tash,i da daddare muka koma gida.Haka akayi bikin yaya Kabir,mun hadu dasu Mami mun rungume juna,Mami tana da tsohon ciki ta ce kai Iman me yaynmu yake baki ne?kinyi kyau kin zama big gal ga wani class na musamman da kika kara nace Mami kinyi fa gsky Nasir yana kula mana dake,muka shiga dakinsu Jamil,a nan take bani lbr rigimar yaynmu da Mimi, tayi mamakin da nace mata ban sani ba dan yaynmu bai gaya min ba,nace gsky naga bai taba kiranta a waya ba tun da muka je,Mami tace ki tashi tsaye ki dage da adduoi dan an ce suna nan suna shiga bokaye don su rabaku,wai kema da asiri aka aure ki wai duk abinda yayanmu ya ma Aunty Mimi ba yin kanshi bane asiri ne, nace su dai sun kasa gane kaddara, Mami na san ina son yaynmu so daya tak amma ban taba tunanin zan aure shi ba dan na san cewa koda wasa niba ajin shi ba ce,to da da yake Allah ya kaddara da aure a tsakaninmu ana saura kwana uku biki Adams yace ya fasa Allah ya sani ban taba shan wani abu ko zuwa gurin wani dan yaynmu ya aure ni ba,Mami tace na sani kin san abinda mutane yakeyi,zai dauka haka kowa yake, tace saima kin ga Mimin duk ta rame, nace sun sa kansu a uku ni ban ma ganta ba,Mami tace tana nan ban ganta ba sai a gidan amaryanan muka hadu,gabana yayi mugun faduwa amma na dake tana ganina ta tafi,Dady ma gurin mamanta na hange shi.Zaune yaynmu yake a gaban Haj shi tana yi mashi fada akan abinda yayi wa Mimi ta kawo kara har da cewa yau din nan nake son kaje gidansu ka bata hakuri ta koma in ba haka ba zaka sha mamaki zaka ga yanda zanyi maka, ai ka bata min rai na karshe ka daketa sannan ka tafi abinka ba waya ba aike,yace yo ya take so ne haj? Ya Mimi take so dani ne? baki fa san abinda take min ba banda ke Haj da kike tsakaninmu da tuni ta koma gidansu ta koyo tarbiya in dai tana son zama dani,ya cigaba ke kanki ki dubi jikina wannan zuwan nafi kiba yarinyar nan da kika tsana tafi kula dani fiye da yanda ba kya zato gashi tana bin dokata tare da girmamani duk abin da nake so tana min fiye da yanda na bukata sannan.....ta daka mishi tsawa kai!.....ni dai na gaya maka in ta maka ina ruwana?ni dai nace kaje ka mai da Mimi yace ai bani nace ta tafi ba tace bana son wani kwane kwane, kaje ka maida ita yace shi kenan baru inje wanka,Bansan abinda ake ciki ba ina gida na gama gayuna yaynmu ya shigo nayi sauri na tashi na tare shi ina fadin yaynmu ina ka shiga ne?yace naje gida hadamin ruwan wanka nace ina zaka? Ba ka yi wanka dazu ba yace to ai ynxu tadi zanje na rungume shi nace gaya min gsky?ya sha mur ana wasa da maganar aurene?Na fada kan kujera nayi shiru ya zauna kusa dani tashi big gal kar tace ta fasa aure in shiga uku, nayi kicin a zatona da gaske ne nace cikin shagwaba ni ba zan hada ruwan wanka da za'aje tadi ba na turo baki gami da cewa to menene bana maka?gaya min na dinga yi maka kaji?na fada ina dubanshi sai ya fita yana fdin to ni bari naje na hada nayi ina nan zaune sai gashi cikin tattausan yadi milk yayi kyau sosai na tashi da sauri na fisge key din motan na ruga uwar daki da gudu na wurgashi bayan gado ya biyo ni big gal ki bani key dina na shiga toilet na kulle na gaji da jira ya tafi.Ina girki duk raina a jagule na son ko wacce yarinya ce zata so yaynmu dan ba irin mazan da za'a kisu bane shi kam wancan lokacin yana gidan su Aunty Mimi, bayan ya faka da mota sai ya kira ta a waya sau uku tana tsinkewa sannan a na hudu ta dauka yace ke ana miki waya kin ki dauka kar ki raina min hankali fa,tace gidan bakonka ne da ba zaka shigo ba?ta kashe wayar yayi kamar ya juya sai kuma ya fasa dan ya tuno da Haj, yasa kai cikin gidan tana zaune a falo ddy yana barci a kan carpet,Haj Laure tana waya,ba wanda ya amsa mishi sallamar da yayi ya sami guri ya zauna,Mimi tski kallon inda yake a karshe ma sai ta tashi tayi ciki abinta ya dubi Haj Laure yace momy ina wuni? fuskarta a murtuke ta ce lfy lau ,yace momy nazo ne mu tafi gida da Mimi, tace eh da yake babyn wasan yara ce Mimin dole kace haka to ba zata koma ba sai naji dalilin duka da kana son ka tafi da gimbiyar taka ai ba sai ka daketa ba in kace ba zaka bita ma ya isa yace momy kar ki tsaya dawo da abin daya wuce kuma zagina fa tayi ai ko kina gurin kya ce na ladabtar da ita tace karya ne kace ta zage ka, kai dai kaje kaida Allah batun komawa kuma ba zata koma ba, yayi shiru yana tunanin yanda zaiyi shi dai yana son cika umarnin Haj shi ne yace momy kiyi hakuri dan Allah ba zan kuma ba jin haka sai tayi zaton aikin Malmin nasu ya cine,dama yace da kanshi zai zo yana bada hakuri kuma komai suka ce yayi musu zai yi masu,koda Haj Laure ta tuno da wannan kuma ta ga abinda ya faru(yana bada hakuri)sai tace mishi ko zata koma tana bukatar kudaden da zatayi gyaran daki,yace ba matsala zan bata tace to sai ka aiko da kudi in an gama gyaran gidan ta koma yace shi kenan zan zo anjima ko gobe na kawo,ya fita ranshi a bace ya tafi,yana mota Haj shi ta mishi waya wai ya dakko Mimin?yace sunce sai anyu mata gyaran daki ta ce sai ka bata ko nawa take so tunda ita yar rukon taka wa ya san kudin da ta samu a gurinka, yace ai nace zan bada tace to shi kenan,bayan ya kashe yayi tsaki gami da cewa an auran matsala Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 Zaune nake cike fam tamkar zan fashe,yaynmu ya tafi tadi Aisha n Adams tai min waya sama sama muka yi hira saboda bana cikin hayyacina,na jefar da wayr kan kujera ina tsaki na dubi agogon bango awa uku kena da fitar shi lallai tadi yayi kyauzya shigo da sallama da kyar na amsa mishi ya zauna gami da fadin big gal bani abinci nace au bakaci a can ba?to nima ba zan baka ba ya tuno yanda suka rabu sai ya yi murmushi dan Allah big gal kar ki min haka ina jin yunwa kar na kara fusata nace ina da abinci amma ba zan baka ba kuma ka daina ce min big gal tunda yanxu ka daina sona,ya taso yana dariya yana fadin to ai yarinyar ma tace bata sona na mata tsufa,na dubeshi idona tam da hawaye nace kaine za'ace baa sonka bayan kana da kyau da kudi?ya jawoni jikinsa gaskene wai bata sona nace mata tazo taga biga gal a gidana nima na fasa,da na kula tsokanata yake sai naje na kawo miasi abinci.Rigima kala kala na dinga mishi yana lallashi gami da zolayata,ya basu kudi masu yawa amma har ynxu suna nan suna ja mishi rai a cewar su sai sun ja mishi aji gami da sashi ya sakeni yaje ya basu hakuri bisa tursasawar mahaifiyarsa nan suka rufe shi da masifa ita da uwarta bai tanka ba sai da suka gama sannan yace ni dai ina baku hakuri ne tazo mu tafi,Haj Laure tace sai ka je ka saki wannan matar taka! Ya mike da sauri Momi me kike fada?tace nace ka saki Iman, yayi mata duban kinyi kadan sannan yace Momy ki sake sabon tunani in har sai na saki Iman Mimi zata koma gidana to ta zauna dan ko mutuwa da ina da yanda zanyi da ba zan bari ta dauki Iman ba,zan iya rabuwa da kowa a ciki harda ku da dai na rabu da Iman, ya wuce fuuu!!yana fadin in ta ga dama ta dawo in kun ga dama kar ta dawo, yatafi ya kashe dukkan wayoyinshi dan ma kar a kirashi.Ina kishingide ina tunanin maganar Babana da ya ce inyi tunanin irin kasuwancin da zan fara a bani kudi, sai naji an rungumeni ta baya da sauri na tashi yaynmu ne yayi wata wawuyar ajiyar zuciya nace guy lfy?yace sonki ne naji yana son ki ne naji yana son faso min zuciya ya fito waje, dadi ya kamani nace guy nima ina sonka ina tuna wata rana zaka iya min halin maza ka sakeni sai in ta kuka,yace big gal auran mu yafi auran zobe karfi ya shafi zoben hannuna tun wanda ya bani yace ki kalli cikin zoben nan me zaki gani na tsura masa ido(AA)nace AA ne a ciki yace to Amina Abdulrahman for ever zaki gani cikin zoben ta baya,kafin na kuma magana sai naji bakinshi cikin nawa ya mantar dani duniyar da muke. Mimi ta kalli haj Laure tace gaky momy nifa zan koma gidan baban Dady tunda kin ga an samu wancan maganin yayi yazo duk abinda muka ce yayi ni kuma Iman in shiga ba sai in san yanda zanyi waje da ita baz Haj Laure tace shikenan tunda kin dage ai sai ki koma dan dama ni nufi na in karbar miki yanci,da sanyin safiya munyi lako lako ni da guy dina muna kari sai mukaji sallama tun kafin su gama shigowa muka gane su su Anty Mimi,ne nan da nan na ga yaynmu yayi kicin kicin da rai ya ajiye kofin hannunshi ya ja tsaki, nice na amsa musu sallamar su gami da gaishe su, basu amsa min ba sai suka nufi dakin Yayan mu ya yi dakin nima nayi nawa dakin.Sun danyi fushin su da juna na kwana biu suka shirya, sama sama take min magana nima bata gabana, kwata kwata kwananta uku yaynmu yayi shirin tfy, Haj shi taso ya tafi da Mimi sai yace shi ba zai tafi da kowa ba saboda wani club zasu siyeshi kuma bai san yanda abin zai kaya ba, tunda ya tafi ta tsiri yawo kullum ba ta nan,ni dama ban cika

Chapter 4 of 5